iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Matan Falasdinawa da dama da ke zaune a zirin Gaza a wani taron bita suna shirya bangon kur'ani da aka yi masa zane na fasahar Palasdinawa tare da fitar da su zuwa duniya tare da Mushaf na masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3486860    Ranar Watsawa : 2022/01/24